Labaran Kannywood
Kalli adadin Matan Adam a Zango da yayi Auri saki da bayanai akasu
Fitaccen jarumin masana’antar Kannywood darakta, mawaki a Masana’antar Kannywood Adam Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam Zango yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka jima suna taka rawar gani a Masana’antar.
A yanzu dai babu wani jarumin Kannywood da yakai jarumi Adam A zango da auran mata sama da biyar a cikin masana’antar.
Wanda a cikin wannan bidiyon zakuji cikakken bayani ga me da matan nasa da kuma yadda sukayi rayuwarsu a baya.
Zaku iya jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa.