Kalli Bidiyon Yaddá Ƙayataccén Gídan Zinari Ná Márigayi Attajiri Alhaji Mai Déribe Yaké Á Birnin Maidugurí
Kalli Bidiyon Yaddá Ƙayataccén Gídan Zinari Ná Márigayi Attajiri Alhaji Mai Déribe Yaké Á Birnin Maiduguri
GADAI BIDIYON CIKIN GIDAN 👇
PLAY ▶️
Marigayi Alhaji Mai Deribe yana ɗaya daga cikin hamshaƙan masu kuɗin Afrika da suka mori dukiyarsu kuma har duniya ta dinga sha’awarsu.
Deribe ya gina wata gagagrumar fada a Maiduguri wacce magina suka kwashe shekaru 10 suna aikinita kafin su kammala.
Daga cikin manyan mutane a duniya da fadar ta bai wa masauki akwai tsohon shugaban ƙasar Amurka, Geroge Bush da Olusegun Obasanjo. Marigayi Alhaji Mai Deribe babu shakka yana ɗaya daga cikin hamshakan masu kuɗi a Nijeriya a shekarun 1980.
Mai Deribe yana cikin attajirai guda 12 a duniya da suka mallaki wani jirgin sama mai ƙirar Gulfstream G550 a shekarar 1971.
Ya gina gida wanda aka yi shi da ruwan zinari.
GADAI BIDIYON ANAN 👇
PLAY ▶️
Gidan, wanda ake kira da Gidan Deribe, ya ja hankulan jama’a masu tarin yawa a duniya. Ba abun mamaki ba ne ganin yadda ya dinga saukar manyan mutane a duniya kamar Yarima Charles (Sarkin Ingila na yanzu) da matarsa, marigayiya Gimbiya Diana.
Waɗanda suka taɓa shiga Gidan Deribe akwai tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, Sarki Juan Carlos na ƙasar Spain da tsohon shugaban ƙasar Amurka, George Bush, Shugaban ƙasar mulkin soja na wancan lokacin, Janar Ibrahim Babangida, shi ya jagoranci buɗe fadar zinarin bayan kammala ginin da aka yi.
GADAI BIDIYON