Labaran duniya

Kalli Cikakken Hira da wanda aka sacewa Azzakarinsa (Balance)

Yadda Wanda aka sacewa Azzakari (balance dinsa) yayi Cikekken Bayani ga yan sanda

Tun a satin da muke bankwana dashi ne bidiyo ya bulla a inda kakakin Yan sandan Jihar Bauchi suka ci nasarar kama wadanda ake zargi da sacewa mutane gaban su.

A cikin fefen hirar anji inda daya daga cikin wadanda ake zargi da satan Balance yana fadin wani suke kaiwa kuma shine mai mayarwa sai dai kash! ya mutu.

Lamarin yayi matukar bawa duniya
mamaki,yayin da wasu suka bukaci
aga shi wanda akayiwa wannan
danyen aika-aikan,daga bisani akayi
hira da matashin.

GADAI BIDIYON 👇

Cikin bidiyon da zamu saka muku din, matashin ya bayyana irin halin daya tsinci kansa bayan da lamarin ya faru dashi, sannan mai magana da yawun yan sandan jihar Bauchi din ya bayyana irin yadda lamarin ya kulle musu kai.

GADAI BIDIYON ANAN 👇 

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya
kallon cikakken bidiyon anan kasa.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN