Labaran duniya
Kalli Cikakken Videon Ganduje na Dollar wanda ya Karbi Cin Hanci
Da Dumi Dumi ~ Yanzu-Yanzu Abba Gida Gida ya Bayyana Sabon Bidiyon Ganduje na Dollar mai Tsawon Minti 16.
A Cikin Bidiyon mai tsawon minti 16 anga Tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yana Amsan Daloli sama da Miliyan Biyar wanda ake Zargin na Yanka filayen gwamnati da yayi ya saiyar.
Gaskiya Bidiyon yayi Muni Sosai
KALLI BIDIYON ANAN 👇
PLAY ▶️
Cikin faifan bidiyon mai tsawon mintuna 16, an hango tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karɓar kuɗi daga ɗan kwangila.
Wannan na zuwa ne a gaɓar da gwamnatin Kano mai ci ta sake dawo da shari’ar faifan dalar, wand jaridar DailyNigeria ta wallafa.
GADAI BIDIYON
PLAY ▶️