Kannywood

Kalli Faifan Bidiyon yadda Mustafha Naburiska Yaje Bikon Malam Aminu Daurawa Tareda Basa Hakuri Yanzu a…

DaDumi’DuminSa: Kalli Faifan Bidiyon yadda Mustafha Naburiska Yaje Bikon Malam Aminu Daurawa Tareda Basa Hakuri Yanzu a…

Wannan labarin ya baiwa mutane mamaki matuka ganin yadda Mustapha na buruska yaje bikon Daurawa.

Wannan labarin ya faru ne bayan da Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf yaje bikon Malam Aminu Daurawa zuwa mukamin da aka Nadashi na shugaban hukumar Hizbah bayan da yayi murabus sakamakon sakin baki da Gwamnan yayi.

GADAI BIDIYON ANAN 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN