Labaran duniya

Kalli Halin da Mr 442 Yake Ciki Acikin Kurkukun Karsar Niger

A watan daya gabata ne aka hukumomin Kasar Nijar suka Kama fitaccen wakin Hausa mr.442 tareda abokinsa Ola of kano.

An Kama sune Sakamakon laifi da aka Kamasu dashi akasar ta Nijar Wanda wannan laifi ya sabawa doka da oda ta kasar.

Gadai Bidiyon

An Kamasu da laifin yin takardun bogi inda Suka nufi ofishin jakadancin kasar Nijar din Domin yin passport su shilla kasar Dubai.

Kasan Cewar kasar Dubai ta haramtawa Yan Nigeria visa, hakan yasa Suka yanke shawarar Zuwa Nijar subi ta baraauniyar hanya Zuwa Dubai.

Hukumomin Kasar Nijar Sun Cafke su ayanzu haka suna gidan Kurkuku. Kalli halin da suke ciki Acikin Bidiyon akasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN