Labaran duniya
Kalli Hamshakan Masu Kudin Arewa da Kuma Bayanai akansu
Kamar dai Kullum ayau ma dai mun dawo muku da Labarai Masu da ingantarwa.
Mun dawo muku da Manyan Attajiran Masu Kudin Arewa da kuma bayanai akansu.
Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa :
▶️ PLAY
Kamar yadda wannan tasha tamu mai Albarka tasaba kawo muku bayanai masu fadakarwa da ilmantarwa, haka ayau ma dai mun sake dawo muku da bayanai wanda zasu nishadantar daku.
A arewacin Najeriya munada Manyan Attajirai Masu kudi masu fada aji, wanda ayanzu haka zakuji cikakken bayanai akansu.
Zaku Iya jin Cikekken Bayanin Kai tsaye ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: