Labaran Kannywood
Kalli Jerin Matan da Adam A Zango ya Aura a Rayuwarsa
Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.
Mun dawo muku da Cikekken bayanai akan Matan da jarumi Adam a zango ya aura wanda daga bisani ya Rabu dasu.
KALLI BIDIYON ANAN 👇
▶️ PLAY
Adam a zango yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood wanda tauraron na cigaba da haskawa a masana’antar kannywood, Adam a zango ya auri mata 6 sai dai a halin yanzu baya tare da koaacce daga cikin matan da ya aura.
Domin sanin dukkanin Matan da Adam a zango ya aura to zaka iya Sauraran Cikekken bayanin ta hanyar sauran Bidiyon dake kasa
KALLI BIDIYON ANAN 👇