Labaran Kannywood
Kalli Sabuwar wakar Hamisu Breaker Mai Suna Ke Daya Tare Da Zahara Aliyu
Kalli Sabuwar wakar Hamisu Breaker Mai Suna Ke Daya Tare Da Zahara Aliyu
Bayan dogon lokacin da Fitaccen mawaki Hamisu breaker ya dauka ba tare da ya saki sabuwar waka ba, yanzu yanzu ya saki sabuwar waka Mai Nishadantarwa mai suna ” KE DAYA“.
Wakar da ake tunanin zata zama na daya a sabin wakokin wannan shekarar.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY ▶️
Gaskiya wakar yayi dadi sosai, musamman yadda yazo da sabon salo a cikin wakar,
Ya Saki wakar ne a tasharsa dake YouTube wanda a yanzu zamu saka muku kai tsaye.
Gadai Bidiyon Anan