Kalli Sabuwar wakar Naziru na Shirin “LABARINA”
Kalli Sabuwar wakar Shirin “LABARINA” Wanda aka Kashe Mata Makudan Kudaden ba taba kashewa waka ba a Kannywood.
Sabuwar Wakar Shirin LABARINA kenan Shiri Mai Dogon Zango wanda Tashar Arewa24 take Haskawa.
KALLI BIDIYON ANAN 👇
PLAY ▶️
Naziru Sarkin Waka ya saki Waka Mai zafi wanda ya rairata musamman dan Shiri mai dogon zango Shirin LABARINA wanda ake Haskawa a tashar Arewa24.
Idan baku manta ba Sarkin Waka ya taba raira wakar Shirin LABARINA wanda tasamu karbuwa tun a lokacin da su SUMAYYA da Lukman suke taka rawar gani.
To a wannan karar ma dai Naziru yazo muku da Sabuwar wakarsa, dan Nishadantar daku musamman Mabiya Shirin LABARINA.
GADAI BIDIYON WAKAR 👇
PLAY
Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye daga tashar fitaccen mawaki, Naziru Sarkin Waka a kasan wannan Rubutun.
Gadai Assalin Bidiyon A kasa: