Kannywood
Kalli Video Yanda Ummi Rahab Da Lilin Baba Suje Duba Adam A Zango
MashaAllah Yadda Ummi Rahab Da Lilin Baba Sunje Duba Adam A Zango da kuma irin Zunzurutun Kyaututtukan da sukayi mushi
GADAI BIDIYON A KASA
PLAY ▶️
Ummi Rahab da mijinta Lilin Baba sunje Duba Jarumi Adam A Zango A Asibiti inda ake duba lafiyar shi bayan da ya gamu da mumunar Hatsarin Mota