Kannywood
Kalli yadda Adam A Zango ya hadawa wasu jarumai shan ruwa a gidan sa, sun hada da Daddy Hikima Abale da sauransu.
Kalli yadda Adam A Zango ya hadawa wasu jarumai shan ruwa a gidan sa, sun hada da Daddy Hikima Abale da sauransu.
Fitaccen jarumin a Masana’antar Kannywood Adam A Zango ya
hadawa wasu jarumankannywood Shan Ruwa a gidan sa.
Wanda ssuka sami halartar zuwashan ruwa daga cikin jarumansun hada da Adam AbdullahiAdam wanda ake kira da DaddyHikma Abale da Jaruma Zee Zango da sauran su.
GA JJERIN HOTUNAN