Kalli yadda Jarumar Kannywood Maryam CTV tayi Mumunar Hatsari kuma tasamu Rauni
Allah Sarki Rayuwa 😭 Kalli yadda Jarumar Kannywood Maryam CTV tayi Mumunar Hatsari kuma tasamu Rauni,
Labarin ya dauki hankalin mutanesosai saboda irin yadda aka rika bayarda labarai masu karo da juna da kumakarin gishiri a game da abin ya faru.
Wasu sun rika cewa jarumar takarairaye a hannu da kafa, wasu kumasu ce kafafun ta ne suka yi rugu-rugu,har ba ta san ma halin da take ciki ba,da dai sauran su.
GADAI BIDIYON
Domin jin yadda gaskiyar labarin,wakilin mujallar Fim ya samu ganawada Hajiya Maryam CTV a gidan ta dake unguwar Hotoro a Kano inda yasame ta a zaune a kan kujera a falonta tare da masu zuwa duba ta.
Mun tambaye ta ko me ya faru da itakuma a wane hali take ciki a yanzu?
Hajiya Maryam ta amsa: “To gaskiyaabin da ya faru da ni shi ne, a ranarAsabar din da ta gabata, da misalinkarfe daya na rana, na fita unguwa akan Adaidaita Sahu, Keke Napep.
“To, ka san dai kowane mutumaduniya da irin kaddarar sa, kuma indai mutum yana raye zai riski
kaddarar sa. To kuma alhamdu lillahikaddara ta sauka a kai na ammakuma ta zo da sauki, ba kamar yadda mutane suke ta yadawa ba.
Dangane da masu cewa ta samukaraya a hannu da kafa, duk takarairaye, kuma ba ta san ma a indata ke ba, ta ce, “To gaskiya ba haka bane, don kai ma a yanzu kana tare da nia yanzu muna magana ba kamaryadda ake fada na kakkarye hannu dakafa ba, don kafa ta babu karayarkomai, sai dai dan kujewa irin nafaduwa da kuma hannu na na dama.
“Amma wannan karayar ta hannunhagu shi ne dai ciwon da na sanmu.Ban kakkarye rugu-rugu ba. Sabodaana ta bugo mini waya daga garuruwada dama, har ma daga Nijar da sauranwasu kasashe ana tambayar cewa nasamu civwo na karairaye na fita hayyaci na, ban san kowa a kai na ba.
“Wallahil azim karya ne! Ko lokacin daabin ya same ni a cikin hayyaci na nake, na san abin da na ke yi har mukaje asibiti aka yi mini aiki sannan akakai ni wajen dorin gargajiya aka yi minibabu abin da na manta, babu kumaabin da ban sani ba.”
Da mu ka tambaye ta a inda takeayanzu, sai ta amsa da cewa: “A yanzuina gida na kamar yadda ka zo kasame ni, saboda ka ga dorin gida akayi mini, kuma sakamakon ba maitsanani ba ne sosai ka ga wajen da nakarye din, tsakiyar hannu ne tsakaningwiwar hannu zuwa gaba; duk kusana waje daya ne, karayar su na kusa dakusa, don dayan ma sai da kashin yabulluko, sai da aka mayar da kashinaka yi dinki sannan aka zo aka yi
“Kuma ina sa ran nan gaba kadan za asamu sauki da yardar Allah. Don ka gako zama ban yi ba a asibitin, sun dubani ne su ka yi mini aikin da za su yi suka ba ni magunguna da allurai.
“Kuma sai aka yanke shawarar a je a yidori na gargajiya. Don haka na jeKofar Na’isa gidan Sarkin Madora, anan ya’yan sa su ka yi mini dorin.Kuma a cikin ‘ya’yan sa ma akwailikita, don shi ne ma ya mayar mini da wannan kashin da ya bulluko ya gyara sannan ya dinke, saisu ka zo su ka yi dorin daga baya.