Labaran Kannywood
KALLI YADDA RARARA YAJE TA’AZIYYAR RASUWAR DARAKTA AMINU S BONO AYAU
Allah Sarki Rayuwa 😭 KALLI YADDA RARARA YAJE TA’AZIYYAR RASUWAR DARAKTA AMINU S BONO AYAU
Yau Cikin Yaddar Allah Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Darakta Aminu S Bono, Yayiwa Iyayensa Ta’aziyyar Rashin Da Sukayi, Sannan Ya Wuce Wajen Iyalansa Suma Yayi Masu Ta’aziyya Tare Da Addu’ar Allah Ya Jikansa Da Rahama, Allah Yasa Mutuwa Ta Zama Hutu Agareshi.
GADAI BIDIYON ANAN
PLAY ▶️
Ziyarar Ta’azziyyar Mawaki Dauda Kahutu Rarara Zuwa Gaisuwar Rasuwar Marigayi Darakta Aminu S. Bono a Unguwar Dandago a Kano
Ga cikakken bidiyon yadda ziyarar ta kasance ta nan: