Kannywood
Kalli Yanda Jarumar Shirin LABARINA Maryam Tayi Murnar Birthday dinta ayau.
Masha Allah Kalli Yanda Jarumar Shirin LABARINA Maryam Tayi Gagagrumin Murnar Birthday dinta ayau.
Fatima Hussaini Fitacciyar Jarumar Shiri mai dogon zango na LABARINA wanda ake Haskawa a tashar Arewa24 tayi Gagarumin Murnar Birthday dinta a yau.
Inda a ayau a wajan Murnar Zagayowar Haihuwar ta tara Manyan Yan Uwa, Kawaye da kuma jaruman kannywood da kuma dan tayata Murna.
Zakuga Hotuna Bidiyon kai tsaye a kasan wannan Rubutun.
GADAI BIDIYON