Kannywood ta Kama da Wuta Bayan da Wannan Bidiyon Jarumar ta Bayyana ana Rungumarta a Gidan Gala
Kannywood ta Kama da Wuta Bayan da Wannan Bidiyon Jarumar ta Bayyana ana Rungumarta a Gidan Gala
Bidiyon Yadda Jarumar Kannywood Ke rungume da wani Mawaki a gidan gala Yaja Ma Yan Kannywood Zagi Bidiyon fitacciyar Jarumar Kannywood Rakiya moussa poussi acikin gidan gala tare da fitaccen mawakin kasar niger watau Moussa yaro suna rungume da juna ya jawo Masana’antar Kannywood cece kuce.
GADAI BIDIYON 👇
Duk da cewa jarumar tana zuwa gidan gala amma bata irin wannan rawar sai an wannan karon,
Jarumar ta fito ta karyar Bidiyon inda take cewa kwanta kwanta ba ita bace a cikin Bidiyon sai dai Kowaye idan ya Kalli Bidiyon yasan ita kamar yadda zakugani ku tabbatar da idonku a cikin wannan bidiyon.
Gadai Bidiyon 👇
Domin Kallon Cikekken Bidiyon kadanna akan Koren rubutun dake Kasa wannan rubutun.