Labaran duniya

Karshen Duniya Kalli Yadda Wannan Daliban Macce Da Namiji Suke Aikata Lalata A Wajen Shakatawa Gaban Mutane

Karshen Duniya Kalli Yadda Wannan Daliban Macce Da Namiji Suke Aikata Lalata A Wajen Shakatawa Gaban Mutane

A kwanakin nan bidiyon wasu dalibai yana ta yawo a kafafen sada zumunta ko kuce ya zagaye duniya, wanda a cikin wannan bidiyo wannan dalibai macce dana miji suke aikata lalata a gaban sauran yan uwansu dalibai a wajen shakatawa bakin ruwa.

GADAI BIDIYON

PLAY ▶️

Wani abu da yaba mutane mamaki sannan da takaici kamar yadda suka bayyana, wannan dalibai lokacin da suke aikata wannan abu babu kunya ko tsoron
malamansu da iyayensu su gani sannan
babu alamun jin nauyin abinda suka aikata a lokacin da ake yi masu wannan bidiyo.

A cikin wannan faifan bidiyo akwai sauran dalibai wanda suma suke shakatawa kowa yana abinda yakai shi, amma saboda abinda suka lura wadannan dalibai guda biyu suna aikatawa kowa sai ya tsaya yana kallon abun mamaki.

Wasu daga ciki suna daukar wannan bidiyo, bada wani bata lokaci ba mutane suka cigaba da yada wannan bidiyo. Dalilin yada wannan bidiyo, ya zubarwa da malamai kima da mutunci domin kuwa kowa zaginsu yake, dama makarantar dukka.

Haryanzu wadannan dalibai basu ce komai ba game da zaginsu da ake kan bidiyon da aka yi masu suna aikata wannan abu sannan mutane suka yadawa duniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN