Uncategorized
Ku taya maryam Labarina murnar Siyan katafaren Motar miliyan 6 (honda accord 2015)
Jaruman mai suna Fateemahussain wacce a aka fi saniMaryam Labarina. Motar maisuna Honda Accord 2015 wanda a yanzu farashi motar yakai naira 6,000,000.
Kalli bidiyon.