Kannywood

Kurun Kuss! Magana yakare ~ Adam Zango Ya Fitar daMatar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur’ani, Allah Yasa Albarka.

A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar daMatar da Zai Aura me Suna HafsatuHabib Hafizal Alkur’ani, Allah YasaAlbarka.

Bayan Cece Kuce daya Kaure ashafukan Sada Zumunta tsakanin ya Bayyana Sabon Budurwar da zai Aura

Jarumi Adam Zango da Abokansana’arsa Yan Masana’antar

Kannywood inda Ya taimakawa wasudaga cikin Jaruman amma Sukayi Mashi Butulci da Kuma Yan SoshiyalMedia dake takura masa kan cewa Yana Auri Saki

Bayan Komai Ya lafa Adam Zango Yabayyana Matar dazai Aura Me suna Hafsatu Habibu Wacce Hafizal Alkur’ani ce, Sai dai har Yanzu Jarumin baiji ta bakin hafsatu ba indaYa kara da cewa Yana fatan dai Zata Amincewa Bukatar sa.

Kalli Cikakken Bidiyon Anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN