Labarina SeriesVideo
LABARINA SEASON 5 EPISODE 9
LABARINA SEASON 5 EPISODE 9 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A
Shirin “Labarina” Shirine Mai Dogon Zango wanda yayi fice A cikin Manyan Fina finan Kannywood da ake Haskawa.
Ana Haska shirin LABARINA a tashar Arewa 24, Shiri ne da tasamu karbuwa a wajen Dubban mutane musamman mabiya tashar Arewa24 da sauran masoyan darecta Malam Aminu sera.
Ga Bidiyon Shirin LABARINA SEASON EPISODE 9 kai tsaye daga tashar Sera Movies.