LABARINA SEASON 6 EPISODE 4
Shirin “LABARINA” Shirine Mai Dogon Zango wanda yayi fice A cikin Manyan Fina finan Kannywood da ake Haskawa.
Ana Haska shirin LABARINA tashar Arewa 24, Shiri ne da tasamu karbuwa a wajen Dubban mutane musamman mabiya tashar Arewa24 da sauran masoyan darecta Aminu Sere.
Ga Dai bidiyon Shirin LABARINA SEASON 6 EPISODE 4 wannan Satin, kai tsaye daga Sera Movies tashar dareta Aminu sera.