Kannywood
LABARINA SEASON 9 EPISODE 1
Zaku iya kallo ko saukewa
Shirin “LABARINA“ Shirine Mai Dogon Zango wanda yayi fice A cikin Manyan Fina finan Kannywood da ake Haskawa.
Bayan dogon huto da muka tafi sanadiyyar wata Ramadan, yanzu mun dawo muku da cigaban Shirin LABARINA.
Gadai Bidiyon
PLAY FULL VIDEO
Ana Haska shirin LABARINA tashar Arewa 24, Shiri ne da tasamu karbuwa a wajen Dubban mutane musamman mabiya tashar Arewa24 da sauran masoyan darecta Aminu Sere.
Mun Dawo muku da shirinne kai tsaye daga tashar Sera Movies Wanda ayanzu haka Ga Dai bidiyon Shirin LABARINA SEASON 9 EPISODE 1 na wannan Satin, kai tsaye daga Sera Movies.