Labaran Kannywood
Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan Ganin Video Sa
Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan Ganin Video Sa
Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin
Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi
Bayan Ganin Video sa: Hankalin Jaruman kannywood musamman mata sun tashi matuka bayan sun kalli bidiyon Sheikh Dr. bishir yana magana akan irin abubuwan da sukeyi sannan yayi magana akan Auri saki da sukeyi a tsakaninsu.
Gadai Bidiyon
Sheikh Dr. Bishir yayi magana akan rabuwar auren mata a cikin fim din a cikin wannan bidiyo da muke kawo muku. Ya bayyana cewa idan mutum ya saki mace a fim to Akwai wata Babbar masala.
Wannan maganganu da yayine suka tunzura yan kannywood sukayi kukan zuci inda suke bayyana rashin jin dadinsu game yadda yayi bayanin.