Labaran duniya

Likita ya tabbatar da shan Maganin Kara Karfin Azzakari Da Ya Wuce Kima ne Ya Kashe Shi Ba Budurwarshi Ba. Kalli bidiyon

A jiya aka garzaya da wani matashi asibiti domin sanin dalilin mutuwarsa a dakin budurwarsa.

Matashin dan shekara 24 ya mutu ne saboda jima’in da ya zarce iyaka, a dalilin shan kwayar tayar da azzakari na bature. Ko da ya sha sai ya wuce wajen budurwarsa domin su debe ma juna kewa.

Da isarsa, suka fara abinda ya kawo shi, yayi zina har ya gaji, alhali azzakarinsa kuma taki kwanciya wanda hakan ya rude shi har ya wuce iyaka a wajen jima’in.

Budurwar tashi da take amsa tambayoyi, tace ita dai babu ruwanta, ba ita ta kashe shi ba, suna cikin jima’i ne kawai taji yayi wani ihu, sai taga ya kama shure-shure, wanda hakan yayi sanadin mutuwarsa.

Matasa a yankin sun fusata yayin da suka yi yunkurin kashe ta domin ta kashe masu aboki, sai dai likitoci sun tabbatar da cewa ba ita ta kashe shi ba, ya mutu ne sakamakon shan kwayoyin kara karfin maza masu yawan gaske.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN