Labaran Kannywood

Malam Ali ya Maida Zazzafar Martani akan dakatar dashi da Hukumar tace fina-finan Kano

Cikin Fushi Da Bacin Rai Malam Ali ya Maida Zazzafar Martani akan dakatar dashi da Hukumar tace fina-finan Kano tayi kamar yadda zakuga bidiyon a kasa.

PLAY VDEO

Kamar yadda kuka sani a jiyane dai Hukumar tace fina-finai ta Dakatar da Fitacciyar Jarumin Kannywood Abdul Saheer wanda akafi sani da Malam Ali a cikin shirin KWANA CASA’IN wanda ake Haskawa a tashar Arewa24 akan wani bidiyo dake yawo a shafukan sada zumunta wanda a bidiyo yana furta wasu kamai da basu dace ba.

Gadai Bidiyon zakuga yadda kalamun batsa, Subhanallahi :

An dakatar da Malam Ali na Shirin Kwana casa’in shekaru 2

Sai dai tuni bayan da Hukumar tace fina-finan ta bayyana Bidiyon takarar dashi, yayi Zazzafar Martani akan dakatar dashi da akayi, inda kuma yake shaida wa duniya cewa, wannan Bidiyon dake yawo yayine dan ya fadar da Al’umma kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.

GADAI BIDIYON ANAN

PLAY ▶️

Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi min amma fadakarwa na yi – Cewar Jarumi Sahir Abdul da aka fi sani da Malam Ali a Shirin Kwana Casa’in.

Wannan na zuwa ne jim kadan bayan da Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta ce ta dakatar da shi daga fina-finan Hausa har shekaru biyu bisa zarginsa da wallafa bidiyon badala a kafafen sada zumunta.

Wannan sune Martanin Abdul Saheer ya Mayar game da dakatar dashi da Hukumar tace fina-finan Kano tayi.

GADAI BIDIYON A KASA

 

Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi min amma fadakarwa na yi – Cewar Jarumi Sahir Abdul da aka fi…

Posted by Freedom Radio Nigeria on Monday, November 13, 2023

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN