Kannywood
Masha Allah 😊 Kalli Yadda Naziru Sarkin Waka yakaiwa Tsahon Shugaban kasa Muhammad Buhari ayau.
Masha Allah 😊 Kalli Yadda Naziru Sarkin Waka yakaiwa Tsahon Shugaban kasa Muhammad Buhari ayau.
Ayau Litinin ne Sarkin Wakan sarkin Kano, Naziru M Ahmad ya kaiwa Tsohon Shugaban kasar Najeriya Alhaji Muhammad Buhari kamar yadda zaku gani a kasa.
GADAI HOTUNAN: