LabaraiLabaran duniya

Masha Allah 😊 Kalli Zafafan Jawaban gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf bayan nasara a kotun koli ayau.

Masha Allah 😊 Kalli Zafafan Jawaban gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf bayan nasara a kotun koli ayau.

Masha Allah 😊 Kalli Zafafan Jawaban gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf bayan nasara a kotun koli ayau.

Kotun Ƙoli, a yau juma’a ta tabbatar da kujerar Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen gwamnan jihar Kano.

A tuna cewa tirabunal da kotun daukaka kara sun kori Gwamna Yusuf inda daga nan ne ya daukaka kara zuwa Kotun Ƙoli.

Da ya ke yanke hukuncin a yau Juma’a, kwamitin alkalai biyar ƙarƙashin jagorancin Inyang Okoro, ya ce kotunan kasa sun yi kuskure wajen kwashe wa gwamna Abba na jam’iyyar NNPP ƙuri’un sa har guda 165,663.

Alhamdulillah daga Karshe dai Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf yayi jawabai masu mahimmanci kamar Yadda zakuji a

Kotun ta kuma ce batun cewa Abba ba ɗan jam’iyya ba ne ba hurumin ta bane, inda ta nanata cewa birnin jam’iyya ne ta tsaida dan takarar da ta ga dama.

Kotun Kolin ta ce Abba ya ci zaɓen sa da ƙuri’u halastattu kuma shi ne wanda jam’iyyar sa ta tsayar a matsayin ɗan takara.

GADAI BIDIYON

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN