Kannywood

Masha Allah Aisha Humaira ta Amaryace da sabuwar Mota wanda babu mai irinta a cikin a kaf Matan Kannywood

A ranar Lahadi ne fitacciyar jarumarnan ta kannywood yar gaban gashinRarara,Aishatul Humaira ta siyasabuwar motar data jima tanamuradi.

Jarumar ta wallafa bidiyon motar ne ashafukan ta na sada zumunta wanda

mutane dubun nai ne suka taya tamurna hadi da fatan Allah da kashewa lafiya.

Jarumar tayi matukar jan hankalinmutane duba da irin yanayin da akeciki a Najeriya na rashin kudade.

Toh jama’a masu songanin sabuwar motarda aisha humaira ta saya gatanan mundauko muku. Mercedes Benz GLE 2020… (85 Million Naira)…

Tuni dai jama’a suka cigaba dabayyana ra’ayoyin su.

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN