Labaran Kannywood
Masha Allah! An saka Ranar darin Auren Rukayya Dawayya da Na-Abba Afakallahu Shugaban Hukumar Tace fina-finan ta Kannywood
DAKAN DAKA….
Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Isma’il Na-Abba Afakallahu, zai Angwance tare da Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa Rukayya Dawayya.
Za a daura auren ne, a ranar 4 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 2pm na rana, a Masallacin Juma’a na Tishama da ke garin Kano.
Katin Bikin nasu ya Bayyana ne Ayau Litinin 31 ga watan October 2022.
Allah yasa Ayi a cikin Kwanciyar Hankali,
Gadai Katin Daurin Auren.