Labaran duniya
Masha Allah An sake naɗa gwamnan Kano, Ganduje da mai ɗakinsa sabuwar sarauta, a masarautar Olomu dake jihar Delta
An sake naɗa gwamnan Kano, Ganduje da mai ɗakinsa sabuwar sarauta, a masarautar Olomu dake jihar Delta.
An naɗa Ganduje a matsayin ‘Olorogun Ejerukugbe’ wadda ke nufin ‘aiki tare’, sannan mai ɗakinsa Hafsat Ganduje a matsayin ‘Olorogun Omarmoraye’, wato ‘Mutuniyar kirki’ a harshen Hausa.
Sarkin Olomu, Ovie Dr R.L Ogbon, Ogoni, Oghoro 1 yayi naɗin ne gaban manyan fadawansa da kuma muƙarraban gwamnatin Kano.