Kannywood
Masha Allah, Aure ta Dauru! Kalli Hotuna da Bidiyoyi Kai tsaye daga wajan Daurin Auren Rarara da Ayshatu Humaira
An daura auren fitaccen mawaki Dauda Kahutu Rarara da babbar hadimarsa Aisha Humaira a birnin Maiduguri na jihar Borno a Najeriya.