Labaran Kannywood
Masha Allah Bidiyon yadda Maryam Yahaya take Karatun Al-Kur’ani ya Matukar Girgiza Duniya
Masha Allah jaruman Maryam Yahaya tayi Abun mamaki Maryam anjita tana rera karatun Alkur’ani da Muryar ta wanda hakan ya bawa dunbun mutane mamaki duk zaton mutane jarumar bata iya karatun Qur’ani ba sai yanzu da ganin yadda take rerawa yasa mutane cikin mamakin gaske matuka.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye a kasan wannan rubutun: