Labaran duniya

Masha Allah Daga Karshe dai Kotu ta Yanke Hukunci akan Abduljabbar wanda ake zarginsa da Batanci ga Fiyayyan Halitta Annabi SAW

Masha Allah Daga Karshe dai Kotu ta Yanke Hukunci akan Abduljabbar wanda ake zargi da Batanci ga Fiyayyan Halitta Annabi SAW

Kamar yadda kuka sani haryanzu dai ananan ana kai ruwa rana akan shari’ar Sheikh Abduljabbar da gwamnatin Kano karkashin jagorancin dr. Abdullahi umar Ganduje.

To a halin da ake ciki dai lauyan Abduljbbar wato Barista Dalhatu Shehu ya nemi kotun da take shara’ar a Kano karkashin mai Shara’a lbrahim Sarki Yola, akan cewa ta basu dama su dáukaka kara, tunda ya faskanci kamar baza ayi masa Adalci ba a cikin wannan shari’ar.

Sai dai kotun Kano bata amince da hakan ba. Shi kuma lauyan Abduljbbar duk da haka kawai sai ya daukaka karar zuwa babban kotu dake birnin Abuja dan acigaba da shari’ar.

Zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN