Labaran Kannywood

Masha Allah! Gaskiya ta Bayyana Game da Auren Jaruma Hadiza Gabon

Batun Auren fitaccen Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sani da Hadiza Gagon Mene Gaskiya Akai da Gaske Auren Zatayi Ko Kuma Aa?

Yanzu Yanzu Mukai Karo da wani Labarin Cewa Jaruma Hadiza Gagon Zatayi Aure Inda Aka Fara Yada Wasu Hotunan Ta Tare da Wani Saurayi Shin Da Gaske Ne Haka Ne Auren Zatayi Ko Ba Haka Maganar Take Ba.

Sai dai a binciken da mukayi mun gano cewar wannan labarin da ake yadawa labarin ne da batada tushe ma’ana labarin kazon kurege ne.

Kwanciyar da tayi na dan’uwankana ne, ana tunani dan uwanta ne, ga dai hotunan:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN