Labaran Kannywood

Masha Allah Kalli a Karo Na Biyu da Rahama ta fito a Fim din India tana Harshen Indianci

Masha Allah Kalli a Karo Na Biyu da Rahama ta fito a Fim din India tana Harshen Indianci

Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.

Mun dawo muku da Cikekken Bidiyo yadda Jaruma Rahama Sadau Ta Fito a Fim din India.

Zaku Iya kallon Bidiyon kai tsaye ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:

▶️ PLAY

Rahama Sadau ta Sauya Harshe Izuwa
indiyanci a Sabon Shirin data Fito na India a Karo na biyu ya dauki Hankulan Mutane
Kamar yadda wasu Suka sani a shekarar
data gabata ne Fitacciyar Jarumar
Kannywood rahama sadau ta ziyarci garin
Mumbhai na kasar indiya inda ake daukar
sabon Shirin ta me suna Nollywood goes to india Wanda kuma zata fito ne tare da
Fitaccen Jarumin Bollywood dinnan me
suna rajneeshduggal. Wanda shine zai fito a Matsayin Mijinta.

Tun bayan saukar jarumar ne a kasar ta
india ta fara sakin sabbin hotunan ta a
yayinda ake tsaka da daukar Shirin.

yayinda ake tsaka da daukar Shirin.
Dama dai wannan ba shine Fim dinta na
farko a kasar ba, domin ta fito a wani Fim
din me suna Khuda Hafiz kashi na biyu, a
yayin wannan tafiya Jarumar ta tafi ne tare da Kanwar ta me suna teemah Sadau.

A kwanaki biyun da suka gabata ne Jarumar ta dora kadan daga Cikin faifan bidiyon sabon shirin nata a Shafin ta na Instagram inda ta bayyana cewa nan bada dadewa ba Cikakken Shirin Zaizo domin jin dadin Masoya.

Ga Kadan daga cikin hotunan shirin nan
kamar haka.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN