Labaran Kannywood
Masha Allah kalli Bidiyon yadda aka Gudanar Da Auren lawan Ahmad da Aisha najamu a masana’antar kannywood
Auren jarumin Kannywood wato Jaruma Umar Hashim wanda akafi sani da Lawan Ahmad tare da jaruma Aisha Najamu ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta.
Kamar yadda mawaki Lilin Baba yayi nasarar Auran jaruman Ummita Rahab, a lokacin da soyayyar su tayi nisa a yayin da yafara sakata cikin Shirinsa mai dogon zango na “WUFF”
Haka Shima jarumi Lawan Ahmad ake tunani zaiyi a wannan karan yayin da ya bayyana Bidiyon yadda ake shirin gudanar da bikin nasu.
Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye akasan wannan rubutun: