Kannywood

Masha Allah Kalli Cikekken Tarihin Rayuwar Naziru Sarkin Waka, gidansa, tsoffin matansa, mahaifansa,

Masha Allah Kalli Cikekken Tarihin Rayuwar Naziru Sarkin Waka, gidansa, tsoffin matansa, mahaifansa, ýayansa, motocinsa, Kamfanoninsa da dai sauransu.

Ana kiransa da Sarkin Waka kuma an haife shi ne a ranar 4 ga Satumba 1986 a jihar Kano

Naziru sarkinWaka ya yi nasa duka firamare da sakandare a jihar kano

Kafin shiga harkar waka a shekarar 2000, Naziru Ahmad ya bayyana cewa yana sha’awar yin waka tun yana karami.

Ya kuma bayyana cewa ya fara waka ne lokacin da babu ko studio daya a Kano.

Wannan Shine Hoton Mahaifi Naziru Sarkin Waka.

“MUHAMMAD AHMAD” Mahaifin sarkin waka kenan.

PROFILE:

  • SUNA: Naziru Muhammad Ahmad
  • SUNAN UBA: Muhammad Ahmad
  • SUNAN UWA: Muna kan Bincike
  • SUNAN UWAR GIDAN: Muna kan Bincike
  • ÝAYANSA: 4
  • KASA: Najeriya
  • JIHA: Kano
  • AIKI: Waka, Kasuwanci, Nishadantarwa
  • YARE: Hausa
  • ADDINI: Islam
  • ARZIKINSA A DALA: $500,000
  • ARZIKINSA A EURO: 499,000

Arzikin Sarkin Waka Naziru M Ahmad.

Shahararren mawakin Hausa, Naziru M Ahmad yana da kimanin dalar Amurka $500,000 kwatankwacin Naira Miliyan 214,305,000 a ciki.

Wannan itace Haɗaɗɗiyar Naziru Sarkin Waka 

Mahaifiyar Sarkin Waka kenan.

GA KADAN DAGA CIKIN WAKOKINSA 

  • Musa Jidda
  • Lamido
  • Sabon Sarki
  • Sunusi Lamido
  • Mati Da Lado
  • Mata Kudau Turame
  • Dallatun Zazzau
  • Matar Jami’a
  • Jarman Wudil
  • Wani Gari
  • Yata Fadimatu
  • Ahmad Musa
  • Dan Giya
  • Gangar Jikinta Na Aura
  • Sardaunan Samaru

Wannan itace Uwar gidan Sarkin waka 

Wannan Itace Uwar gidan Sarkin Waka

Wannan sune yayan Naziru Sarkin Waka 

Ýayan Naziru Sarkin Waka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN