Labaran Kannywood

Masha Allah Kalli Katafaren Gidan da Naziru Sarkin Waka ya Gina – Aljannar Duniya

Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.

Mun dawo muku da Cikekken Bidiyo da ďadaďan Bayanai akan Kyakkyawar Gidan Naziru sarkin Waka wanda Masana sun Bayyana shi a masayin na Daya a Cikin Kannywood.

Zaku Iya Kallon Cikekken Bidiyon a Cikin wannan Bidiyon kasa:

▶️ PLAY

Naziru M Ahmad wanda aka fi sani da Sarkin Waka mawakin Najeriya ne kuma marubuci. An nada Naziru rawani a matsayin Sarkin Wakan Sarkin Kano a watan Disamba 2018. Shi Wani kwararren mawakin da ya kware a fannin Sarauta.

Nazi ya Gidan wani katafaren gida wanda babu kamar a masana’antar kannywood wanda a yanzu zamu nuna muku Cikin gidan.

Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye a kasan wannan rubutun.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN