Labaran Kannywood
Masha Allah! Kalli Sana’o’in Manyan Jaruman kannywood kafun su shigo Harkar Finafinai
Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.
Mun dawo muku da Cikekken bayanai akan Sana’o’in Manyan Jaruman kannywood kafun su shigo Harkar Finafinai a Masana’antar Kannywood.
Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa:
▶️ PLAY
Sana’o’in Manyan Jaruman kannywood musamman wayanda sun shahara a harkar fina finai wanda ya hada da ” Sarki Ali Nuhu, Jarumi Adam a zango, Hadiza Gabon, Ado gwanja, Maryam Yahaya da sauran su.
Zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: