Labaran duniya

Masha Allah Kalli yadda Maulidi Annabi S.A.W Ya Kasance a Maiduguri tare da Zulum Gwamnan Talakawa

Masha Allah Kalli yadda Maulidi Annabi S.A.W Ya Kasance a Maiduguri tare da Zulum Gwamnan Talakawa .

Ashe Gaskiya ne Maiduguri Cibiyar addinin Musuluncine Kalli Kaga Bidiyon, Abun Sha’awa.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Alhamdulillah Mutane da dama sun samu damar halartar taron Maulidin Annabi SAW a Jihar Borno da Sauran jihohi da dama.

An gudanar da Maulidinne a yau Talaba a Maiduguri dake jihar Borno, cikin manyan bakin da suka samu damar halartar taron, akwai Manyan malaman Tijjaniyya da mai girma gwamnan jihar Borno, Baba gana umara Zulum kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:

Gadai Bidiyon 👇

 

Hotuna Kai Tsaye Daga Wajan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN