Labaran Kannywood
Masha Allah Kalli yadda Nafisat Abdullahi ya Cika Babban burinta a Duniya
Masha Allah Kalli yadda Nafisat Abdullahi ya Cika Babban burinta a Duniya.
Shaharariyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta cika Babban Burin ta Na Wasa Da Kifin Dayafi Kowane kifi girma A Dubai
GADAI BIDIYON 👇
▶️ PLAY
Shahararriyar Jarumar KannyWood Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Shaida Cewa Ta Cika Wasu Manyan Burukanta Guda Uku A Duniya Ta Take Da Burin Cikasu Kafin Tafar Duniya.
Inda Jarumar Ta Bayyana Haka A Wani Hira. Kalli Videon Nan Domin Sanin Wasu Burika Ne Haka.