Masha Allah, Kalli yadda Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu da Malaman Saudiyya suke yiwa Najeriya Adua yayin gabatar da Ummara a kasa mai tsarki ayau.
Masha Allah, Kalli yadda Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu da Malaman Saudiyya suke yiwa Najeriya Adua yayin gabatar da Ummara a kasa mai tsarki ayau.
Shugaba Bola Tinubu tare da wasu gwamnonin Najeriya sun gudanar da aikin Hajji kadan a kasar Saudiyya bayan taron kasashen Saudiyya da Afirka da aka gudanar a Riyadh.
GADAI BIDIYON ANAN
Shugaban kasa ya samu rakiyar gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, Dikko Rada na jihar Katsina da kuma gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad.
Hakan ya biyo bayan nasarar kammala taron kwanaki uku na Saudiyya da Afirka da aka gudanar a birnin Riyadh na kasar Saudiyya cikin nasara wanda taron anyi shine akan cigaban Kasashen Africa.
Allah ya tabbatar mana da Alkhairi, Gadai Bidiyon a kasa.
GADAI BIDIYOYIN TINUBU YAYI DA YAKE GABANTAR DA UMRA.