Labaran duniya

Masha Allah ~ Kalli Yadda Sunusi Lamido Sunusi Ya Tattauna da Shugaban Juyin Mukin Nijer Ayau

Masha Allah ~ Kalli Yadda Sunusi Lamido Sunusi Ya Tattauna da Shugaban Juyin Mukin Nijer Ayau

Dattijo-Adali Mai Martaba Khaleefan Tijjaniyya Muhammad Sanusi II ya ziyarci shugaban kasan soji a Jamhuriyar nijar sojoji yau Laraba 9th August, 2023 a Niamey, Niger Republic

GADAI BIDIYON 👇

PLAY

Sarkin Kano Mai Daraja…

Ance wasu Sarakuna da suka je Niger sulhunta rikicin juyin Mulki, wani Kansilan Sojoji aka hada su dashi ba’a bari sun ga ko Dan Majalisar Jiha na Sojoji ba har suka dawo bare suga Babban Hafsan Sojin Kasar .

Amma kalli maimartaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II yaje Niger yasamu damar ganin Shugaban Mulkin Soji na Kasar Niger sun tattauna cikin tarba da mutuntawa.

Wani Sarkin ko fadan Daba bazai iya sulhutnawa ba bare har ya tafi Niger sulhu mai wahala irin na Diflomasiyya..!

Allah Ya kawo Karshen wannan masifar Amin

Bala Sale……✍

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN