Labaran Kannywood

Masha Allah Kalli yadda Tattaunawar Hisbah Da Yan Kannywood ya kasance a karo na biyu

Hukumar Hisba ta zama da ƴan masana’antar Kannywood a ranar Litinin, gayyatar da Hisba ta yi wa daraktoci da jarumai da furodusoshi ya tayar da kura abaya, inda wasu daga cikin ’yan masana’antar suka bayyana takaici bisa abin da suka kira ƙasƙanci a yadda suka ji sanarwar gayyatar ta Hisbar a gidan rediyo.

GADAI BIDIYON ANAN

PLAY ▶️

Shugaban ƙungiyar jaruman Kannywood, Alhassan Kwalle, ya ce ba su ji dadin gayyatar ba, kasancewar ba ta zo musu ta hannun ƙungiyarsu ko ta hannun hukumar tace fina-finai ta jiha ba.

GADAI BIDIYON ANAN 👇

PLAY ▶️

Sai dai a karo na biyu shugaban hukumar Hizbah na Jihar Kano Malam Aminu Daurawa ya sake gayyatarsu tare da basu hakuri game da yadda aka samu kuskure a gayyatar da ta gabata.

Manyan jaruman kannywood sun amsa gayyatar da shugaban Hisba tayi musu a karo na biyu kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:

GADAI BIDIYON ANAN

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN