Labaran duniya
Masha Allah, Kalli yadda wani Matashi Ya Yanka Rakumi Sukutum dan Murnar samun Nasara da Gawuna yayi a Kotu.
Masha Allah, Kalli yadda wani Matashi Ya Yanka Rakumi Sukutum dan Murnar samun Nasara da Gawuna yayi a Kotu.
Ahmad Yunus ya shirya Gagagrumin walima ta cin abinci tare da yanka rakumi sukutum don samun nasarar Nasiru Gawuna a kotu.
Gaskiya wannan shine Masoyin Gawuna na Farko wanda babu kamarsa.
GADAI BIDIYON 👇