Kannywood

Masha Allah Kalli Yanda Jarumar Shirin LABARINA Maryam Tayi  Gagagrumin Murnar Birthday dinta ayau.

Masha Allah Kalli Yanda Jarumar Shirin LABARINA Maryam Tayi  Gagagrumin Murnar Birthday dinta ayau.

Fatima Hussaini Fitacciyar Jarumar Shiri mai dogon zango na LABARINA  wanda ake Haskawa a tashar Arewa24 tayi Gagarumin Murnar Birthday dinta a yau.

Inda a ayau a wajan Murnar Zagayowar Haihuwar ta tara Manyan Yan Uwa, Kawaye da kuma jaruman kannywood da kuma dan tayata Murna.

Zakuga Hotuna Bidiyon kai tsaye a kasan wannan Rubutun.

GADAI BIDIYON

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN