Labaran Kannywood
Masha Allah Rahama Sadau ta Bayyana Ranar da Zatayi Aure da Kuma Saurayin da Zata Aura
Masha Allah Rahama Sadau ta Bayyana Ranar da Zatayi Aure da Kuma Saurayin da Zata Aura.
A Hira na musamman da Tashar “TRT Hausa Africa” Tayi da Fitacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood da Na Bollywood Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Ranar da Zatayi Aure domin Mure Rayuwarta.
Anyi Wannan Hirar ne ayau inda Rahama ta Amsa Manyan Tambayoyi Wannan ayanzu haka zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:
GADAI BIDIYON 👇
RAHAMA SADAU ta amsa Tambayoyi kamar haka:
- Wacce Masana’antar Fim yafi mata dadi tsakanin Masana’antu da take film, Kannywood, Nollywood da Bollywood?
- Shin Ta Tabayin Da-na-sanin yin wani abu a Rayuwarta?
- Wane Lokaci tafi Fuskar Kalubale a Rayuwarta.?
- Wanene ke iya hanata Bacci?
- Yaya ta shawo kalubale ta fuskanta?
- Waye ke sakata tuntsirewa da dariya?
- Yaushe Zatayi Aure?
- Yaya take a cikin gidansu daku waje?
- Mutane Uku da bazata taba mantawa dasu a Kannywood ba?
- Menene Alakarta da Ali Nuhu da sauran Tambayoyi.
Gaskiya Bidiyon zata Nishadantar daku, kuma zakusan abubu da dama game da Fitacciyar Jaruma Rahama Sadau.
GADAI BIDIYON 👇
Domin Kallon Cikekken Bidiyon Hirar Kai Tsaye da Tashar TRT Hausa Africa Ku danna akan Koren Rubutun dake Zasan wannan Rubutun.