Kannywood

Masha Allah sarkin kannywood Ali Nuhu ya mallaki Jirgi Private Jet

Masha Allah sarkin kannywood Ali Nuhu ya mallaki Jirgi Private Jet saboda da….

A watan1 wato January nesabon Shugaban kasar NigeriaAlh. Asiwaju Bola Ahmed Tinubuya bayyana Sarki Ali Nuhumatsayin Shugaban hukumarfilm ta kasa.

Wannan dalilin ne yasa wasudaga mawaka da yan film naArewacin Nijeriya suka shiryamasa Dinner ta taya murna,Saboda babu wani dan yankin Arewa da aka taba bawa wannan muka shine na farko.

Bayan basa wannan mukamin neBloggers suke nemo wannantsofafin hotunan na sarki AliNuhu na baya lokacin da kamfani”DANA” suka bashi Ambassadorsuka zo Kano zasu dauke shi dajirgin su Zuwa Abuja.

GA JERIN BIDIYOYI DA HOTUNAN A KASA.

   

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN