Labaran Kannywood

Masha Allah Sarkin waka zai gina masallaci na Million 50 ko sadaka wa mutum goma

Masha Allah Sarkin waka zai gina masallaci na Million 50 ko sadaka wa mutum goma.

A jiya ne dai Naziru Sarkin waka yayi wata wallafa a shafinsa na Instagram wanda yake neman shawara daga abokansa da sauran musulamai kan cewa  yana neman shawara Akan yadda zai kashe Naira Miliyan 50

Wanda yabada zabi ko dai a gina masallaci ko kuma a Rabawa mutane 10.

Mutane da dama sun bada shawarwari inda yawancinsu na nuna bukatarsu na gina masallacin kuma kalilan daga cikin na son a rabawa mabukata.

Zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN