Labaran Kannywood

Masha Allah, Sheikh Aminu Daurawa zai Gwangwaje da Sabuwar Amaryarsa Haulat

Masha Allah, Sheikh Aminu Daurawa zai Gwangwaje da Sabuwar Amaryarsa

Wani labari daya bazama a shafin sada zumunta na zamani musamman ma Instagram da kuma Facebook sun bayyana cewa fitaccen Malamin Addinin nan a Kano Sheikh Aminu Daurawa zai angwance da tsaleliyar budurwa wadda ta lashe gasar Musabakar Al Qur’ani ta kasa kamar yadda Alkaluma suka bayyanawa duniya.

Da fari Labarin ya fito ne daga dandalin Malamar Aji wanda akewa take da Northern Hibiscus.

Malamar ajin ta wallafa a shafin ta na Facebook da Instagram kamar haka:

Ga fa amaryar malan (Guess which malam? Clue Babban malan ne kasar Kano, Yana yawan questions and answers)

Kamar yanda aka ce malam yayi halin late comers!!!

Yana zuwa ya dole kowa
A takai ce shine zakaran gwajin dafi.
ALLAH ya sanya alheri.
Ya kuma bada zaman Lafiya.

Ga katin Daurin Aure nan kamar yadda wasu suka wallafa a kasan bayanin Malamar Ajin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN